Kamar Ghana, adawa za ta kawar da mulkin APC a 2027 – PDP LATEST December 10, 2024 Jam’iyyar PDP ta bayyana cikakken kwarin gwiwa cewa adawar za ta kawo karshen mulkin APC a zaben 2027, tana daukar…